Dabi’a
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman ɗabi'ace ta samo asali ne daga kalman larabci dabi'
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]kalmar aro ne daga larabci wanda ke nufin hali ko al’adan mutane.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): habit
- Larabci (Arabic): عادة
- Faransanci (French): habitude
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.