Dace

Daga Wiktionary

Dace sa'a

Suna[gyarawa]

Dace na nufin wani abu da yake babu wata matsala.[1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Clearly

Misali[gyarawa]

  • Gaskiya wanan soyayyan dakakeyi bata dace dakaiba kwata kwata allah
  • Wannan motan ta dace daɗan alhaji bala dama yabarmasa kawai.
  • Wannan matan kwata kwata bata dace da ɗanaba wallahi amma babu yadda zanyi

Manazarta[gyarawa]