Daci

Daga Wiktionary

Ɗaci About this soundƊaci  Wani irin ɗanɗano ne mara daɗi wanda ake kira Sour da Turanci.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ganyen bishiyar mangoro yana da ɗaci sosai

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,16