Jump to content

Dadin-dadawa

Daga Wiktionary

Daɗin-daɗawa Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar tana nuni bugu da ƙari, ƙari akan zance da fayyacewa. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Baizo taron daɗin-daɗawa ya kawo ƙarafi
  • Taƙi bamu fuska daɗin-daɗawa ta cigaba da Karatu

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Moreover

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,175