Daga
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayyanau
[gyarawa]Daga kalma ce wanda take nuna guri ko asali na inda wani abu ya samu ko ya fito.
Daga a ma'ana ta biyu kuma, wata abu ce da mata suke yin ado da ita ta hanyar rataya ta a wuya. daga shine layin da mayaƙa keja kafin afara yaƙi.
Misali
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Turanci: from
Misali
[gyarawa]- Daga makaranta