Jump to content

Dagargaza

Daga Wiktionary

Dagargaza About this soundDagargaza  na nufin farfasa abu ko rugurguza abu[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado ya dagargaza madubi.
  • An dagargazawa Audu kafa a wajen zanga zanga

Manazarta

[gyarawa]