Dagarya

Daga Wiktionary
Dagarya a kulle

Dagarya ita ce fatar da ke rufe da ido ta sama ko ta ƙasa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Yara na lanƙwasa dagaryan idanunsu

Manazarta[gyarawa]