Jump to content

Dage

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Aikatau

[gyarawa]

Dage Sakawa ko takurawa akan wani abu.

Misalai

[gyarawa]
  • Babana ya dage sai naje makaranta.
  • Ya dage akan labarin ingan taccene.
  • Ya dage akan maka rantan ƙannansa.

Manazarta

[gyarawa]