Jump to content

Daina

Daga Wiktionary

Daina kalma ce dake nuna alamun cewa tsayawa ko daina wani abu,a takaice tana nufin dakatarwa.

Misali

[gyarawa]
  • Habu daina aikin Nan

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Stop Doing