Jump to content

Daji

Daga Wiktionary

Daji wannan kalmar na nufin wuri da ake samun bishiyoyi da yawa, da kuma manyan dabbobi.

Misalai

[gyarawa]
  • Mafarauta sun tafi dani

Karin Magana

[gyarawa]
  • Dani ba'a maka kyaure