Daka

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Daka Abune da akeyi turmi da taɓarya sannan azuba abu acikinsa sai adaka.

Misalai[gyarawa]

  • Na daka gero a turmi.
  • Zan daka sakwara anjima turminnan kawanke min shi.
  • Wannan jan wayan saikun daka shidakyau zai ƙara nauyi