Daki

Ɗaki wani wuri ne wanda kuma ake kwana a ciki, Ko wani al'amari na yau da kullum, ko gudanar da sirri sannan anashiga akwanta ayi bacci ahuta idandare yayi.
- suna
jam'i dakuna.
Misalai[gyarawa]
- Bari in shiga daki na kwanta, bari in shiga daki indauko maku kudunku.
Manazarta[gyarawa]
- ↑ neil skinner,1965:kamus na turanci da hausa.isbn978978161157.P,151