Jump to content

Dakko

Daga Wiktionary
An dakko kaya a kafada

Ɗakko About this soundƊakko  Ɗauka, ɗauko, ɗauki, ɗauke suna nufin ɗaukan abu zuwa wani guri. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • ɗakko motar zuwa gurin gyara motoci domin a gyarata.
  • ka tabbatar da cewa ka ɗakko katinka na zarar kuɗi idan zaka tafi banki.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Take

Manazarta

[gyarawa]