Dakta
Appearance
Dakta Dakta (help·info) dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna cewa wannan mutumin likita ne ko kuma wanda yake da shaidar karatu na dakta.[1] [2] [3]
- Wannan mutumin ya kai dakta a karatun sa
- Ina ganin banda lafiya sai naje naga dakta ko likita
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,58
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,39
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,31