Dama
Hausa[gyarawa]
Asalin Kalma[gyarawa]
Watakila kalman garaje ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci[gyarawa]
Suna (n)[gyarawa]
Dama na iya zama hannu ko gefen dama watau kishiyar hagu (right).
Aikatau (v)[gyarawa]
Kalmar dama tana nufin iko, iya tinkaran abu da Turanci (opportunity).
Sifau (adj)[gyarawa]
Dama: abunda ya faru ta hanyar kaddara ko sa’a wanda ba kasafai ake samu ba.[1]
Fassara[gyarawa]
- Turanci (English): chance
- Larabci (Arabic): صدفة
- Faransanci (French): luck
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.