Dambubu

Daga Wiktionary

Ɗambubu Kalmar tana nufin Karamin shanu matashi. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Dambubu yana kiwo
  • Anyiwa dambubu alluran nono

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,22
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,35