Damo

Daga Wiktionary
Damo akan dutse

Damo ƙadangaren daji, mai ƙaya a gadon baya.[1] [2]

Suna jam'i. Damomi.

Misalai[gyarawa]

  • Na kama Damo wajen farauta a daji.
  • Naman dawo akwai daɗi

karin Magana[gyarawa]

  • Damo sarkin haƙuri.
  • Naman damo akwai dadi.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P86,
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.86. ISBN 9789781601157.