Jump to content

Damu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

bayani[gyarawa]

damushine Cakuɗa wani abu mai ruwa da wani abu ta hanyar amfani da ludayi.sunan da ake kiran damammiyar fira.Masdari aikatau na Damuwa.

Misali[gyarawa]

  • Durom ɗin ya cika da ruwa, a ɗibo ruwan damu.