Dan-Shayi
Appearance
Dan-shayi Dan-shayi (help·info) dai ya kasance wata kalmace wadda take nufin ɗan kaciya.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Ai yaron nan an mashi kaciya
- Yanzu ka zama ɗan shayi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,71
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,63