Jump to content

Dan-kwali

Daga Wiktionary

Dan-kwali About this soundDan-kwali  wani abune na kwalliya da mata ke daurawa akai.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Matar Lado ta iya daurin dan-kwali sosai

Manazarta

[gyarawa]