Dan-sako
Appearance
Ɗan-saƙo Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai ya kasance wani kalmace da take nufin mutum mai kai saƙo ga wani mutum ɗin ko kamfani ko dai wani wajen[1]
- Suna jam'i. Yan-sako
Misalai
[gyarawa]- Dan-sako ya iso
- Dan-sako ya kawo takardan gayyat
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Messenger