Jump to content

Dan-tamilo

Daga Wiktionary
Ƙaɗangare yana cin ƙwaro

Dan-tamilo (na nufin karamin ko jinjirin kadangare) wata 'Yar ƙaramar dabba ce da take tafiya da ƙafa huɗu. [1]

Suna jam'i. Ƙaɗangaru

Misalai

[gyarawa]
  • Dan-tamilo kan tulu.
  • Yara suna jifan dan-tamilo.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Sai bango ya tsage Kadangare ke samun mafaka.
  • Albarkacin kaza kadangare ke shan ruwan kasko.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, shekarata 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,101