Dan-tayi

Daga Wiktionary

Ɗan-tayiTemplate:errorTemplate:Category handler dai ya kasance wani kalmace da take nufin dabban da aka tsinta acikin cikin wata dabban da aka yanka[1]

Suna jam'i. ƴan-tayi

Misalai[gyarawa]

  • Anyi wa ɗan-tayin jaki wanka
  • Ɗan-tayin akuya mai kyau

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Fetus

Manazarta[gyarawa]