Dan-wasa
Appearance
Ɗan-wasa Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai ya kasance wani kalmace da take nufin mutumin da yake nisha dan tarda wani ko faɗakar da wani akan wani abu ko wanda ke da ƙwarewa a fannin wasanni ko fina-finai.[1]
- Suna jam'i. ƴan wasa
Misalai
[gyarawa]- Ibro ɗan-wasan kwaikwayo ya rasu
- Talle ɗan wasan kwallon ƙafa ne
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Player