Dandali
Appearance
Dandali Dandali (help·info) shi ne matattarar saye da sayarwa, ko gurin wasan yara. Haka kuma za'a iya cewa Mahaɗa. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Dandalin wasan 'yan mata da samari.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,13
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,21