Dandano
Appearance
Ɗandano Na nufin gwada wani abu domin a gane ingancinsa.
Ɗanɗano shine sakon da harshe ke ganowa lokaci da aka lashi wani abu da shi.
[1] Cite error: Closing </ref>
missing for <ref>
tag
Misalai
[gyarawa]- khadija Tana Dandana Abincin datake dafawa.
- Naziru ya Dandana/Gwada mota.
- Fassara turanci: Tasting
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,185