Dandari

Daga Wiktionary

Dandari About this soundDandari  Wani irin ƙashi ɗan tsagayyen da ke gaɓoɓin ƙashin baya na mutane da su birai. gaɓoɓi [1]

Misalai[gyarawa]

  • Ta buge dai dai dandari
  • B'a ganin dandarin ta saboda ƙiba

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English):Coccyx

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45