Jump to content

Dandazo

Daga Wiktionary

Dandazo na nufin taron mutane ko abunda aka tara dayawa agu ɗaya wanda ba mutane ba.

[1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • gaskiya jiya danaje kano ƙungiyar su hajiya sun tara dandazon jama' a
  • Dakaje wancan kwanan zakaga dandazo guda suna karɓan magani tonanne.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,194