Jump to content

Dangarafai

Daga Wiktionary

Ɗangarafai About this soundDangarafai  Wato duk wani abu daka iya bada shinge da kariya.[1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Ya sanya takalmi mai ɗangarafai
  • Rijiyar tanada ɗangarafai masu nauyi

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,44
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,30