Dangi
Appearance
Dangi Dangi (help·info) Ƴan uwa amma najini sosai su ake kirada dangi. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Wannan dangi amma basu kyautama wannan yarinyamba wallahi gaskiya ba'adalci acikin abinnan haihuwa guda amma bawanda yazo.
- Dangin mamana sunada kirki sosai wallahi.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,146
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,225