Jump to content

Dango

Daga Wiktionary

Dango Kalma ce da ke nufin rashin cinye wani abu da sauri tsakanin yara. A wata Hausar kuma ana cewa Tsantseni.

Misali

[gyarawa]
  • Yaron ya cika dango ya ƙi cinye kifin shi.