Jump to content

Dangwalolo

Daga Wiktionary

Ɗangwalolo yana nufin mara karko ko abunda yakusa lalacewa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Na ari wayar Ado ta lalace a hannu na dama ɗangwalolo ce.

Manazarta

[gyarawa]