Dankali
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Dankali Dankali (help·info) Wani nau'in abinci ne wanda ake dasa shi a gona sannan kuma ƙwayarshi a ƙasa take fitowa kamar. rogo.[1]
Misalai
[gyarawa]- Na ci ƙwaɗon dankali da ƙuli.
- Yau soyayyen dankali zan ci.
- Cin Dankali sai da ruwa a kusa.
- Dankali da ƙuli akwai daɗi.
A wasu harsunan
[gyarawa]- English:potatoes
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,132