Jump to content

Danki

Daga Wiktionary

Danki Wani al'adane da akeyiwa amare dazarar biki yagabato

Misalai

[gyarawa]
  • Amaryan nan gaskiya yar gatace kaga dankin da yan uwanta suka mata kuwa.
  • Matarsa wai bata nan suntafi yiwa amarya danki.