Jump to content

Danlami

Daga Wiktionary

Ɗanlami Ya kasance namiji da aka haifa ranar Alhamis

Misali

[gyarawa]
  • Ɗanlami gaskiya yana da muhimmanci sosai
  • Yaushe ɗanlami yazo gidan nan

Manazarta

[gyarawa]