Jump to content

Danni

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Danni shinge ne da ake yi domin killace waje ,kamar gida ko gona ko makamancin haka.

Misali

[gyarawa]
  • Anyiwa katanga danni
  • Zanje gona yiwa karana danni