Jump to content

Danshi

Daga Wiktionary

Danshi ana samun danshi awajen da akwai ruwa ko wajen da ruwa ke taruwa. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Bangon gidan akwai danshi.
  • Zama a danshi akwai illa.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Moist

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174