Dara

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Dara wasane na caca Wanda mafi yawa manyan mutane keyi, ana yinta a ƙasa rami rami ƙanana sannan a saka ƴaƴa.

Misali[gyarawa]

  • Ado yana dara
  • Dara cacace