Jump to content

Dari-dari

Daga Wiktionary

Dari-dari About this soundDari-dari  na nufin mutum na saur shakka ko tsoron ya aikata wani abu.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu yana dari-dari da matarshi

Manazarta

[gyarawa]