Jump to content

Darika

Daga Wiktionary

Ɗariƙa About this soundƊariƙa  Wani sashi na mabiya addini da ya bambanta daga sauran.[1]

Suna jam'i. Ɗariƙu

Misalai

[gyarawa]
  • Yan ɗarikar katolika ne.
  • Mabiya ɗariƙar tamil.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,158