Dashishi

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Dashishi Wani abinci ne da hausawa sukeyi ana haɗashine da alkama ana cinshine da mai da yaji. About this soundDashishi 

Misali[gyarawa]

  • Wannan dashishin bataji maiba wallahi ko ƙaɗan
  • Munje kasuwa sayoma kakammu alkama damai zataimana dashishi gobe.