Jump to content

Daukaka

Daga Wiktionary

Daukaka kalma ce da take nufin Karin girma ko samun cigaba ko awajen aiki ko Kuma a duk wani lamarun mutun.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Talle tasamu daukaka a fannin fina-finai
  • Aisha tasamu Karin daukaka na karin girma awajen aikin su.

Fassara

[gyarawa]

Daukaka (promotion).

Manazarta

[gyarawa]