Jump to content

Dauki

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Dauki Kalma ce mai Harshen Damo Dauki naman da ake anfani dashi a miya. Ɗauki na nufin

suna jam'i. Ɗauki har wa yau na nufin lokaci kai taimako na gaggawa, lokaci mai hatsari.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Wannan miyan yayi dadi amman saidai ba dauki aciki.
  • Ƴan kwana-kwana sun kawo ɗauki wajen gobara

Manazarta

[gyarawa]