Jump to content

Daura

Daga Wiktionary

DauraAbout this soundDaura  Gari ne kuma karamar hukuma ce a jihar Katsina, a Arewacin Najeriya. Masarautar Daura ta hada da wasu kananan hukumomi da suke kewaye da ita wadanda suka haɗa da Daura, Ɓaure, Zango, sandamu, dusti, Mai'aduwa da kuma ƙaura.

Nasaba[gyarawa]

Akan kira ɗan garin da Badauri

  • Adam badauri ne

Misalai[gyarawa]

Daura yankine a jihar Katsina.

A wasu harsunan[gyarawa]

English: Daura town