Jump to content

Dawa (farauta)

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Dawa na nufin shiga daji domin yin farautar namun daji.

Misali

[gyarawa]
  • sun tafi dawa farauta.
  • dawa zamuje dawa neman tsuntsaye.