Jump to content

Dillalai

Daga Wiktionary

Dillalai About this soundDillalai  sune mutanen da akeba ma tallan abu su nemo me siya ko mai siyarwa[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Dillalai sun yawan hada rigima wajen siyan fili

Manazarta

[gyarawa]