Jump to content

Dimaucewa

Daga Wiktionary

Dimaucewa About this soundDimaucewa  na nufin rikicewa ko rudewa ko rashin samun natsuwa.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu kwana biyun sai kara dimaucewa yake

Manazarta

[gyarawa]