Jump to content

Dindikwalo

Daga Wiktionary

Dindikwalo About this soundDindikwalo  na nufin soyayyar doya ko soyayyen dankali [1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Wata mata tana saida dindikwalo da miya

Manazarta

[gyarawa]