Dinki

Daga Wiktionary

Ɗinki Sana'a ce da mutane sukeyi ta ɗinka sutura Ana amfani da keken ɗinki wajen ɗinka suturar a baya kuma su kanyi amfani da zare da allura wajen yin ɗinki [1] [2]

Suna jam'i. Ɗinkuna

Misalai[gyarawa]

  • Talle ya ɗinƙa wando
  • Mai ɗinkin Riga

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,160
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,245