Jump to content

Dirama

Daga Wiktionary

Dirama About this soundDirama  shine wasan kwaikwayon da akeyi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ado ya fara wasan dirama.
  • Yan diram basuda tarbiya.

Manazarta

[gyarawa]